Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Aisha Allah ya qara mata yarda Matar annabi ce kuma 'ya ce a wajen aminin sa abubakar saddiq R'A tana cikin mutanen da annabi muhammad s.a.w yafi so a zuciyar sa sannan ita kadai ce yarinya budurwa a cikin matansa