Aisha Ahmad Suleiman An haife ta ne a ranar 17 ga watan Disamban shekarar 2001, yar Arewacin Najeriya ce mai buga wasan polo, kuma mai daukar hoto kuma yar kasuwa ce.

Aisha Ahmad Sulaiman
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 17 Disamba 2001 (22 shekaru)
Sana'a

Farkon rayuwa gyara sashe

Ta fito daga jihar Kogi, amma an haife ta kuma ta girma a jihar Kaduna, Najeriya.

Wasan polo gyara sashe

Aisha tana daya daga cikin tsirarun 'yan wasan polo mata a duniya kuma ita kadai ce' yar wasan Polo daga Arewacin Najeriya a wannan lokacin. Tana taka leda a Klub din Polo na jihar Kaduna.[1][2]

Manazarta gyara sashe