Aimee van Rooyen
Aimee Van Rooyen (an haife ta a ranar 20 ga watan Disamba na shekara ta 1995) [1] 'Mai wasan motsa jiki ce ta Afirka ta Kudu.[2] Tana wakiltar al'ummarta a gasa ta kasa da kasa. Ta yi gasa a gasar zakarun duniya, ciki har da a gasar zarrawar motsa jiki ta duniya ta 2011.[3] An zaba ta ne don Wasannin Commonwealth na 2014 da Wasannin Olympics na Matasa na 2010. [4][5]
Aimee van Rooyen | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 Disamba 1995 (29 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Ƴan uwa | |
Ahali | Julene van Rooyen (en) |
Sana'a | |
Sana'a | rhythmic gymnast (en) |
Mahalarcin
|
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "Aimee van Rooyen". IOC. Retrieved 25 January 2017.
- ↑ "VAN ROOYEN Aimee - FIG Athlete Profile". www.gymnastics.sport. Retrieved 2024-04-11.
- ↑ "31st Rhythmic Gymnastics World Championships". Longinestiming.com. Retrieved 27 January 2016.
- ↑ "Team SA named for 2014 Commonwealth Games". South African Sports Confederation and Olympic Committee. June 11, 2014. Archived from the original on 2 October 2016. Retrieved 25 January 2017.
- ↑ "SA squad for Youth Olympic Games". South African Sports Confederation and Olympic Committee. June 2, 2010. Archived from the original on 23 September 2016. Retrieved 25 January 2017.