Ahmed El-Nahass (Arabic, an haife shi a shekarar 1950) Daraktan fim ne na ƙasar Masar.

El-Nahass ya yi aiki na shekaru da yawa tare da manyan ƴan wasa a fagen fina-finai na Masar, kamar Kamal El Sheikh da Al-Zurkani. Fim ɗinsa na farko shi ne The Lost Plane,[1] wanda ya lashe lambar yabo a bikin fim na Alexandria.

Manazarta gyara sashe

  1. "سينماتك/ حسن حداد/ أفلام/ الطائرة المفقودة". www.cinematechhaddad.com.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe

Template:Portal