African designYa kumshi abubuwa dagine da tufafi. dama daga yankin afrika, wadda sun hada da zane,gine- Kasashen afrika sun kasance tushen zane-zane masu kyawo wato tsayayyu kenan,zane-zanen afrika sun kasance masu tasiri sosai a tarihance,zamanance da kuma a al'adance a duniya baki daya.