Afirka ta Yamma Kafin Tarihi
Afirka ta Yamma kafin tarihi ya fara ne daga lokacin da mutane suka fara bayyana a ɓangaren har zuwa lokacin da aka fara sarrafa dutse a Afirka ta Yamma. Mafi yawan jama'an Afirka ta Yamma sunyi tafiye-tafiye kuma sunyi mu'amala da juna a gaba ɗaya a tarihin jama'an Afirka ta Yamma.[1]
Afirka ta Yamma Kafin Tarihi |
---|