Afaha Iman

ƙauye ne a jihar Akwa Ibom, Najeriya

Afaha Iman ƙauye ne a ƙaramar hukumar Etinan a jihar Akwa Ibom a Najeriya.