ADUWA DA MAGUNNANTA

Aduwa kamar Yanda mu ka sani Kuma muke gani a hoto,tana da zaki da dandano,bata da ruwa aci Allah,abun Shaawaace Kuma magani ce,daga Shekara sai Shekara ake samun aduwa.

Tana maganin wasu manyan cutuka a wannan zamanin.

A Nemi kwara uku kada aSha da yawa,Kuma kada aSha wacce ta lalace,kada aSha ananin yinwa ana Shan aduwa ne bayan anci abinci sai akula.

1.Idan kana fama da tsutar ciki

2.yawan tusa da burkucewar ciki

3.idan kana fama da barazanar kamuwa da ciwon suga.

4.Mai fama da ciwon daji ko wane iri.

5.Mata masu fama da PID

6.Cutukan zuciya.

7.Zafin ciki.

8.Idan baka Jin kana son abinci ko abin Sha.

9.Idan kana da matsala na rashinji daga nesa ko kusa.

10.Idan idanunka nayin Maka kaikayi.

11.Idan kaikayin jiki na yawan damunka

12.Idan jikinka na kumbura.

13 Idan kana fama da warin baki bana rashin tsabtaba.

14.Idan kana fama da olsa Mai zubar jini.

15.kurajen fatar jiki dana iskan daji.

Kada a Sha aduwa ana Jin yunwa.

Kada a sha aduwa fiye da kwara uku.

Kada aSha aduwa wacce bata Nuna ba.

Da fatar zaa kula.