Abubakar Sadiku Ohare
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Abubakar Ohare Sadiku an haife shi watan yuli a shekarar 1966, a garin okene dake garin Kogi. Abubakar Ohare Sadiku dan siyasa wanda ke wakiltar kogi ta tsakiya