Abubakar Dzukogi
Abubakar Abdul Dzukogi (an haife shi a shekara ta alif dari tara da hamsin da shida 1956) malamin koyarwa ne a Nijeriya. Yana aiki ne a matsayin shugaban Federal Polytechnic Bida na Muhammadu Buhari. Shi ne rector din daga shekarar 2015- 2019. Ya hau karagar mulki ne a watan Mayun shekara ta 2019.
Abubakar Dzukogi | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bida, 1956 (67/68 shekaru) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami |
A matsayin rector na 11, ya kirkiro gidauniya ta musamman don taimakawa dalibai kan kudaden rajistar makaranta, akasarin daliban asalin.
Manazarta
gyara sashehttps://www.dailytrust.com.ng/buhari-re-appoints-dr-dzukogi-as-bida-poly-rector.html Archived 2019-03-10 at the Wayback Machine
https://www.independent.ng/buhari-re-appoints-dzukogi-as-fed-poly-bida-rector/