Abubakar Aliyu Bosso
Bosso Abubakar Aliyu, haifaffan ɗan kasar Nigeria ne. Ya kuma kasance tsohon kwamishinan Cigaban Karkara da Ma'aikata na Jihar Neja
Iyali
gyara sasheYana da mata da kuma yaya guda takwas.
Karatu da aiki
gyara sasheElementary College,1953-55.Bauchi Teacher Trainane College1957, Ilorin Higher Teachers Traning College,1960-61, Ahmadu Bello University Zaria, University of Chicago,Ilineis.ts 1973-76, Malami a Gwari Native Authority, 1963, mataimaki na executive officer, Northern Nguna Government, 1964-67, bayannan yayi executive officer 1967-69, ya Shiga aikin Nigeria Police Force 1069. Daga baya yayi commissioner na Rural Development and Co-operatives, Niger State zuwa satimba 1991.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)