Abiola Odumosu (an haife ta 31 ga Oktoba 1973) ƴar wasan ƙwallon tebur ce na Najeriya. Ta shiga gasar ne a cikin mata a gasar Olympics ta bazara ta 1992.[1]

Abiola Odumosu
Rayuwa
Haihuwa 31 Oktoba 1973 (50 shekaru)
Sana'a
Sana'a table tennis player (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Abiola Odumosu". Olympedia. Retrieved 16 July 2020.