Abike Funmilola Egbeniyi (an haife ta a 23 ga watan Oktoba shekara ta 1994) ƴar wasan tseren Najeriya ce Ta shiga cikin gasar tseren mita 4 × 400 na mata a Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar 2019.[1][2]

Abike Funmilola Egbeniyi
Rayuwa
Haihuwa 23 Oktoba 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Manazarta gyara sashe

  1. "Abike Funmilola Egbeniyi". IAAF. Retrieved 11 October 2019.
  2. "4 x 400 Metres Relay Women – Round 1" (PDF). IAAF (Doha 2019). Retrieved 11 October 2019.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Abike Funmilola Egbeniyi at World Athletics