Dr Abelkrim Benguendouz (an haife shi a shekara 1942), a kasar Morocco, yakasance sanannan mai sanin tattalin arziƙi na ƙasar.

karatu da aiki

gyara sashe

Yayi karatu a fannin Tattalin arziƙi (Doctorat en Sciences Economiques).An bashi aiki a matsayi babban Malami a Mohamed V University.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)