Abel Ebifemowei (An haifeshi ranar 6 ga watan Disamba, 1963), a karamar hukumar "Amassoma, Ogboin" dake kudancin jihar Bayelsa. Shi ɗan uwan tsohon gwamnan jihar Bayelsa ne Chief "Diepreye Alamieyeseigha". Ya kasance Mai bada shawara na musamman ga "Diepreye" a lokacin dayake mulki.[1]

Nasarori gyara sashe

Gabanin ya shiga cikin harkan siyasa yayi karatun kiran makaman yaki na jirgin sama da bamabamai a makarantar "Russian Military Academy".

Manazarta gyara sashe