Takaitaccen Tarihin sa

gyara sashe

Abdullahi Abdullahi Muhammad Dan Azumi, wanda akafi sani da Abdallah Amdaz ko kuma kace Excellency Abdallah Amdaz Mawaki ne, Jarumin fina-finai na Hausa da Turanci, sannan kuma marubucin labari na fina-finai, ta wani fannin kuma producer a masana'antar fim ta Kannywood. An haife shi ne a shekara ta alif dari tara da casa'in da biyar 1995 yanzun Yana da shekaru 28 acikin garin Kano aka haife shi anan yai firamare da sakandiri bayan ya gama ya shiga kwaleji ya fara karatu a kwas din larabci, daga nan ya shiga wata makarantar ya Karanci kwamfuta, daga Nan ya shiga jami,a Amma be kamnala ba sakamakon Wani dalili.

Abdullahi ya fara Waka ne tun yana makaranta Kuma yafi yin Wakokin da suka shafi sarauta, Wakokin Al,ADU, Wakokin biki da Kuma na fina finai izuwa yanzun yayi Wakokin akalla guda 100 a kiyasi.Fara harkan fim: Abdullahi amdaz ya fara harkan fim ne farko da Shirin Nan na turanci Wanda alhaji kabiru Musa jammaje ya shirya Mai suna(in search of a king) ganin rawar da ya taka ne darakta Mallam aminu Saira ya daukoshi ya sashi a shirinsa na labarina [1]Wanda ya fito a matsayin excellency,daga Nan tauraruwar sa ta haska ga Wakokin sa Suma suka haska [2]suka zaga duniya mawakin beda aure a yanzun haka[3][4]Jerin Wakokin sa na album [5]

  • Bayan rai
  • Hilwa
  • Hubba
  • Almajiri
  • Tuzuru
  • Yar Balbela
  • Zogale
  • Taliya
  • Munafuka
  • Waash Baby
  • Kulele
  • Taho Taho
  • Hanayi

Manazarta

gyara sashe
  1. https://manuniya.com/2022/12/10/abdullahi-amdaz-biography-age-net-worth-movies-education/
  2. https://music.apple.com/ng/artist/abdallah-amdaz/1484566838
  3. https://m.youtube.com/channel/UCo5ZrGQVmsJfXE6cFnGFxoA
  4. https://popnable.com/nigeria/artists/66635-abdallah-amdaz/biography-and-facts
  5. https://popnable.com/nigeria/artists/66635-abdallah-amdaz/biography-and-facts