Abdul Latif Mohamed Ben Salim, (an haife shi a shekara 1940), a Fez a kasar Morocco.

Yana da mata da yaya

Karatu da aiki

gyara sashe

University of Paris, France, Ecole Nationale d'Administration, Rabat, yakasance Mai wallafa da gyara  L'Opinion news-paper, Yana jagoraci a wajan wallafa  Le Matin newspaper, aka bashi mukamin director na Maroc-Soir newspaper, ya kasance ma abochi karance karance ne sosai.Morocco.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)