Abdrakhmanovo, Gundumar Sterlitamaksky, Bashkortostan

Abdrakhmanovo (Russian ) wani ƙauye ne (ƙauye) a cikin Pervomaysky Selsoviet na Gundumar SterlitamakskyBashkortostan,kasar Rasha . Yawan jama'a ya kai Ki manin mutane 260 a shekarar shekara ta alif dubu biyu da goma 2010. [1] Akwai tituna ukku a cikin kauyan

Abdrakhmanovo, Gundumar Sterlitamaksky, Bashkortostan
Абдрахман (ba)

Wuri
Map
 53°51′47″N 55°27′12″E / 53.8631°N 55.4533°E / 53.8631; 55.4533
Ƴantacciyar ƙasaRasha
Republic of Russia (en) FassaraBashkortostan (en) Fassara
Municipal district (en) FassaraSterlitamaksky District (en) Fassara
Rural settlement in Russia (en) FassaraPervomaysky selsoviet (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 260 (2010)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 453164
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 3473
OKTMO ID (en) Fassara 80649464106
OKATO ID (en) Fassara 80249864005

Yanayin ƙasa

gyara sashe

Abdrakhmanovo tana da nisan kilomita 50 a arewa maso yammacin Sterlitamak (cibiyar gudanarwa ta gundumar) ta hanya.  Pervomayskoye ita ce karkara mafi kusa.[2]

Bashkirs da sauransu ne ke zaune a cikin ƙauyen.

  1. "Всероссийская перепись населения 2010 года. Численность населения по населённым пунктам Республики Башкортостан" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2019-05-17. Retrieved 2018-08-17.
  2. Расстояние от Абдрахманова до Стерлитамака