Abdou Alassane Dji Bo (an haife shi ranar 15 ga watan Yuni 1979)[1] ɗan wasan Judoka ɗan Nijar ne. [2] Shi ne wanda ya lashe lambar yabo sau uku a gasar Judo ta Afirka. [3]

Abdou Alassane Dji Bo
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuni, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Ya halarci gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2004, kuma shi ne dan wasan Judoka na farko a Nijar, bayan da ya koyi wasan da samun gurbin karatu na Olympics. [4]

Ya kasance lambar tagulla a rukunin rabin nauyi a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2006. [5]

Gasar kasa da kasa

gyara sashe
Shekara Gasar Sakamako Ajin nauyi
2006 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin nauyi (66 kg)
2005 Gasar Judo ta Afirka Na biyu Rabin nauyi (66 kg)
2004 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin nauyi (66 kg)

Manazarta

gyara sashe
  1. Abdou Alassane Dji Bo at JudoInside.com Abdou Alassane Dji Bo at Olympedia Olympic Games n
  2. ABDOU ALASSANE DJI BO. L'Equipe. Retrieved on 2015-12-26.
  3. Factfile Abdou Allassane. Judo Inside. Retrieved on 2015-12-26.
  4. An Olympic scholarship program helped Abdou Alassane Dji Bo chase his dreams. Time (2004-08-22). Retrieved on 2015-12-26.
  5. 26th AFRICAN JUDO CHAMPIONSHIPS PORT ELIZABETH SOUTH AFRICA 18 – 21 MAY 2005. International Judo Federation. Retrieved on 2015-12-26.