Abdeslam Mahmoudi (an haife shi a ranar 30 ga watan Disamba 1935 - 16 Fabrairu 2018)[1] ƙwararren ɗan wasan tennis ne na Aljeriya. [2]

Abdeslam Mahmoudi
Rayuwa
Haihuwa Kusantina, 30 Disamba 1935
ƙasa Aljeriya
Faransa
Mutuwa 16 ga Faburairu, 2018
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a tennis player (en) Fassara
Tennis
 

Mahmoudi ya buga wasa biyu a gasar cin kofin Davis da Algeria a shekarun 1977 da 1978 kuma ya lashe daya daga cikin six rubbers. [3]

Biyu daga cikin 'ya'yansa, Mohammed da Noureddine, sun bi matakansa kuma sun buga wasan tennis da kwarewa mai kyau. [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Abdeslam Mahmoudi Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Abdesslam Mahmoudi, doyen du tennis algérien est décédé[permanent dead link]
  3. Davis Cup Profile
  4. Championnats d'Algérie