Abderahmane Benamadi (an haife shi ranar 3 ga watan Yuli 1985)[1] ɗan wasan Judoka ɗan ƙasar Aljeriya.[2][3]

Abderrahmane Benamadi
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 3 ga Yuli, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 90 kg
Tsayi 183 cm
judo
abderahmane

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2011 Wasannin Afirka duka 1st Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
2008 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
2007 Wasannin Afirka duka Na biyu Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
2006 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
2005 Gasar Judo ta Duniya Na biyu Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
Wasannin Rum 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)

Manazarta

gyara sashe
  1. Abderrahmane Benamadi at the International Olympic Committee
  2. Abderahmane Benamadi at the International Judo Federation
  3. Abderrahmane Benamadi at Olympics at Sports- Reference.com (archived)