Abdelhak Bennani (an haifeshi a shekara 1945, a kasar Morocco, yakasance ma aikacin banki.[1]

Yana da mata daya 1, da yaya biyu 2.

Karatu da aiki

gyara sashe

Ecole Supérieure de Commerce, Pan (Diplóme d'Expertise Comptable), manaja na Société CNTA, bayan nan aka bashi mukamin vice-chairman, CMCB, Casablana.

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)