Abdallah Magdy dan kwallon Masar ne wanda ke buga wa kungiyar Pyramids ta Premier ta Masar wasa a matsayin dan wasan tsakiya[1][2][3]

Tarihin Rayuwa gyara sashe

An haifi Abdallah Magdy a ranar 22 ga Fabrairun 1997.[4] Ya buga wa Misr Lel Makkasa wasa daga 2019 zuwa 2021 lokacin da aka mayar da shi Pyramids.[5][6]

Kofuna gyara sashe

Ya kasance a cikin tawagar ta biyu da ta lashe gasar Premier ta Masar a 2022.[7]

Manazarta gyara sashe