Abdul Hafeez, wanda aka fi sani da Babban Brigadier Janar ne a kasar Pakistan a shekara ta (1954) Mai fafutukar zamantakewar Pakistan
Abdul Hafiz Mohamed Barakatullah, wanda aka fi sani da Maulavi Barkatullah (A shekara ta 1854 zuwa shekara ta 1927), mai fafutukar neman 'yancin kai ne a kasar Indiya
Abu Ahmad Abdul Hafiz A shekara ta (1900-1985), babban dan siyasan ne a kasar Bengali kuma ya kasan ce babban lauya
Abdelhafid na Maroko A shekara ta (1873-1937) ya kasan Sarkin Musliman(Sultan) ne a Kasar Maroko
Abdul Hafeez (masanin kimiyyar) A shekara ta (1882-1964), masanin kimiyya da fasaha ne a kasar Pakistan
Abdul Hafiz (VC) (1915-1944), ya kasan ce Babban sojan ne a kasar Indiya
Osman Abdel Hafeez A shekara ta (1917-1958), ɗan wasan kasar Masar ne
Abdul Hafeez Kardar, ko kuma a kira Shi da kawai Abdul Kardar a shekara ta (192 zuwa ta 1996), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kasar Pakistan
Abdelhafid Boussouf A ( Shekara ta 192 zuwa ta 1980)Babban ɗan siyasar kasar Aljeriya