Abbala mutane ne da keda alaka Larabawa kabila ce kuma kungiya ce na yankin yashin sahara . An yiwa Abbala suna ne ta hanyar lura da abincin da suke amfani dashi wajen kiwon rakumi .

Abbala

Amfani gyara sashe

Mafi yawan lokuta ana amfani da kalmar "Abbala" don bambanta su da Baggara, rukuni na kabilu na larabawa waɗanda ke kiwon dabbobi. Dangane da Braukamp a shekarar (1993) wasu daga cikin mutanen Abbala sun sami canjin al'ada izuwa ga al'adar Baggara bayan an tura su daga yankin sahara zuwa cikin yashin sahara. Wannan ya haifar da canji a cikin kiwon su, daga dabbobin su na rakuma zuwa ga kiwon shanu, saboda shanu bai rayuwa a sahara mai yawa.

Duba wannan gyara sashe

  • Baggara

Manazarta gyara sashe