Abba D Malam matashin mawaƙi ne yana cikin sababbin mawaka masu tasowa, shine yayi Waka akan manyan mawaka Wanda basa tallafawa Kananun su. Wanda wakar ta shiga sosai a duniya. Mawaki ne shi Mai zakin murya Mai tasowa[1] yaro ne matashi Mai hazaka da basira.

Manazarta gyara sashe

  1. https://fimmagazine.com/tag/abba-d-malam/