Aalborg
Aalborg [lafazi : /aalborg/] birni ne, da ke a ƙasar Danmark. A cikin birnin Aalborg akwai kimanin mutane 139,016 a kidayar shekarar 2019. Shine birni na huɗu mafi girma a ƙasar Aalborg ya kafu tun a shekara ta 700miladiyya kuma ya samu bunƙasa a. 1040.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jiha | Denmark | ||||
Region of Denmark (en) ![]() | North Denmark Region (en) ![]() | ||||
Municipality of Denmark (en) ![]() | Aalborg Municipality (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 113,417 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 815.95 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 139 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 5 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 16 ga Yuni, 1342 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Thomas Kastrup-Larsen (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 9000, 9200, 9210 da 9220 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 9 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | aalborg.dk |