2013 a Kenya
Wannan sune abubuwan da suka faru a kasar Kenya a shekarar 2013.
2013 a Kenya | |
---|---|
events in a specific year or time period (en) | |
Bayanai | |
Facet of (en) | Kenya |
Mabiyi | 2012 in Kenya (en) |
Ta biyo baya | 2014 in Kenya (en) |
Kwanan wata | 2013 |
Masu rike da iko
gyara sashe- Shugaban kasa Mwai kibaki ( har lokacin 9 ga Satan aprelu),u(Uhuru kenyata(ya fara 9 ga watan afrelu) [1]
- Mataimakin shugaban kasa Kalonzo Musyoka( had zuwa lokacin 9 ga Satan aprelu)[2],William ruto(ya fara 9 ga watan aprelu[3]
- Shugaban masu shara'a:willy mutunga[4]
- Mai magana da yawun shugaban kasa Ekwe Ethuro( ya fara 28 ga watan maris)[5]
abubuwan da suka faru
gyara sashe- Watan satumba- mayakan al-shabab sun kai hari a Westgate shopping mall a nairobi
A kasar Kenya Inda suka kashe kimani mutune 62 suka kuma jinyata mutune 162[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Kenyatta sworn in as Kenya president". BBC News. 9 April 2013. Retrieved 10 June 2018
- ↑ Wasserman, Herman (2016). Reporting China in Africa: Media Discourses on Shifting Geopolitics. Routledge. p. 124. ISBN 9781317585756
- ↑ "Kenyatta sworn in as Kenya president"
- ↑ Democracy, Constitutionalism, and Politics in Africa: Historical Contexts, Developments, and Dilemmas
- ↑ . Ekwe Ethuro is the New Speaker of Senate". Parliament of Kenya. Archived from the original on 12 June 2018. Retrieved 10 June
- ↑ "Nairobi siege: What we know"