Ƙwalla dai abu ce ta al'ada da akan zuba kaya a cikin ta ko kuma amfanin gida da ita.

Ƙwalla
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na akwati da artificial physical object (en) Fassara
Kayan haɗi lumber (en) Fassara da cardboard (en) Fassara
Shape (en) Fassara rectangular cuboid (en) Fassara
Ƙwalla
kwalla

Tarihi ya nuna Ƙwalla ana amfani da ita wajen zuba kan lefe a lokacin bikin aure inda daga bisani akan maida Ƙwallar cikin kayan aikace-aikacen gida.

Abubuwan da ake da ƙwalla

gyara sashe
  1. Zuba ruwa
  2. Dafa shayi. Da dai sauran su[1]

Manazarta

gyara sashe