Ƙungiyar Tafiyar da Harkokin Yanayi ta Ƙasa da Bunƙasawa

Ƙungiyar Tafiyar da Harkokin Yanayi ta Ƙasa da Bunƙasawa ( Mouvement National pour la Nature et le Développement ), ƙaramar jam'iyyar siyasa ce ta Green a Aljeriya . A zaɓen majalisar wakilan jama'ar ƙasar da aka gudanar a ranar 17 ga watan Mayun 2007, jam'iyyar ta samu kashi 2.00% na ƙuri'un da aka kada da kuma kujeru 7 cikin 389.[1]

Ƙungiyar Tafiyar da Harkokin Yanayi ta Ƙasa da Bunƙasawa
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Aljeriya

Manazarta gyara sashe

  1. "President's allies sweep Algeria parliament poll". Gulf Times. Algiers. 2007-05-19. Archived from the original on 2012-04-26. Retrieved 2012-11-12.