Kungiyar Jama'ar Afirka (APO), asalin sunan kungiyar shine Kungiyar Siyasa ta Afirka [1] kungiya ce ta siyasa mai Launi a farkon karni na 20 a kasar Afirka ta Kudu. [2] An kafa ta a birnin Cape Town a a shekarar 1902, kungiyar ta tara 'yan kasar Afirka ta Kudu (ƙabilar Afirka ta Kudu) a kan Dokar Afirka ta Kudu ta 1909. [1][3]

Ƙungiyar Jama'ar Afirka
Bayanai
Gajeren suna APO
Iri jam'iyyar siyasa
Tarihi
Ƙirƙira 1902
Dissolved 1940

An kirkiro Makarantar Sakandare ta Trafalgar ne dalili sukar Hukumar Makarantar Cape a cikin jaridar APO a watan Agustan 1911. Bincike ya gano cewa hukumar ba ta haifar da wata fa'ida ga ɗaliban da ba fararen fari ba. Abdullah Abdurahman ya yi kira ga hukumar kuma an kirkiro makarantar farko don yara masu launin fata. Makarantar ta kasance karkashin jagorancin Abdullah Abdurahman, Harold Cressy .

An canza sunan kungiyar a 1919, a lokacin matsalar tattalin arziki da ta biyo bayan yakin duniya na farko, tare da niyyar nuna canjin kungiyar, na mayar da hankali ga magance matsalolin bukatun zamantakewa da tattalin arziki na mutane.[1]

APO kuma ta buga jarida da ake kira The APO har zuwa mutuwarta a 1923.  [ana buƙatar hujja]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "African People's Organisation (APO)". South African History Online. 1 May 2018. Retrieved 31 July 2023. Cite error: Invalid <ref> tag; name "saho" defined multiple times with different content
  2. Adhikari, Mohamed (July 1997). "'The Product of Civilization in its most Repellant Manifestation': Ambiguities in the Racial Perceptions of the APO (African Political Organization), 1909–23". Journal of African History. 38 (2): 283–300. doi:10.1017/S0021853796006949.
  3. "African People's Organization (political party, South Africa)". Encyclopædia Britannica. Retrieved 16 August 2014.