Ƙungiyar Hadin gwiwar makamashi Ta Johannesburg

Kungiyar Haɗin gwiwar Makamashi Mai Sabuwa na Johannesburg, wanda aka fi sani da JREC, ƙungiyar ƙasashe ne da ke goyon bayan sanarwar kan hanyar cigaba kan makamashi mai sabuntawa (wanda aka fi sani da sanarwar JREC), da akayi a taron koli na duniya kan cigaba mai dorewa a Johannesburg, Kudu Afirka, a watan Satumba 2002. Hukumar Tarayyar Turai da Gwamnatin Maroko ne ke jagorantar JREC.

Ƙungiyar Hadin gwiwar makamashi Ta Johannesburg
Bayanai
Iri ma'aikata

Duba kuma

gyara sashe
  • Makamashi mai sabuntawa

Manazarta

gyara sashe


Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe