Ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Ivory Coast

Ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta Ivory Coast ita ce tawagar kasar da ke wakiltar Ivory Coast a gasar wasan ƙwallon kwando ta mata. Fédération Ivoirienne de Basket-Ball ne ke gudanar da ita. [1]

Rikodin gasar cin kofin Afrika

gyara sashe
  • 1977-ta 4
  • 1981-ta 5
  • 1983 -ta 5
  • 1990-ta 6
  • 1993 - ta 5
  • 1994 -ta 5
  • 2000-ta 8
  • 2007-ta 8
  • 2009-ta 4
  • 2011-ta 8
  • 2013-ta 7
  • 2017-ta 5
  • 2019-ta 8
  • 2021-ta 7

Duba kuma

gyara sashe
  • Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Ivory Coast ta kasa da kasa da shekaru 19
  • Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Ivory Coast ta kasa da kasa da shekaru 17
  • Tawagar mata ta Ivory Coast 3x3

Manazarta

gyara sashe
  1. Profile | Cote d'Ivoire Archived 2017-07-22 at the Wayback Machine, Fiba.com.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe