Ƙumurci
Ƙumurci (suna a kimiyyan ce Naja nigricollis) wani nau'in maciji ne mai tsananin dafi, ya kan tsaya akan rabin jikin sa sannan ya fasa kansa ta hanyar buɗe baki ya fito da harshen sa.
Ƙumurci | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata |
Class | Reptilia (en) |
Order | Squamata (en) |
Dangi | Elapidae (en) |
Genus | Naja (en) |
jinsi | Naja nigricollis Hallowell, 1857
|
Geographic distribution | |