Kogin Little Pokororo kogi ne dake Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda ke yankin New Zealand . Kamar makwabciyarsa kogin Pokororo shi ne rafi na kogin Motueka, wanda ya hadu da nisan kilomita 15 kudu maso yammacin Motueka .

Ƙananan Kogin Pokororo
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 41°11′56″S 172°51′59″E / 41.19891°S 172.86627°E / -41.19891; 172.86627
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
Protected area (en) Fassara Kahurangi National Park (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Motueka River (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand