Ɗigirgire wani nau'in aiki ne da akeyi ta hanyan daura kaya akai batare da rikewa da hannu ba. Yawanci Mata suka fi yinshi da masu talla.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe