Dankunne dai wani nau'in kayan ado ne da ake sawa a gefen kunne. Mafi yawa mata ke amfani dashi domin yin kwalliya.

Ɗan kunne
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na bijou (en) Fassara da ear ornament (en) Fassara
Kayan haɗi gemstone (en) Fassara
Model item (en) Fassara ear cuff (en) Fassara

Ire-Iren Dankunne gyara sashe

Awai ire-iren dankunne da ake amfani da su kamar haka:

1.Dankunne na Zinari

2.Dankunne na Azurfa

3.Dankunnen karfe

4.Dankunnen Roba.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe