Ɗafi
Dafi
Ma'anar dafi
gyara sasheDa farko dai masana ilimin harsuna kamar su Mathw (1974) da Janjo (1979) da Yuri (2000) sun ce dafi na nufin duk wani kari da akayiwa saiwar kalma a farkonta ko tsakiyarta ko karshenta.
Ire-Iren Dafi
gyara sashe- dafa goshi
- dafa ciki
- dafa keya[1]
Manazarta
gyara sasheJanjo(1979) Mathw(1974) Yauri((2000) Abubakar(2000) Al'hassan(2006) Yahaya1982).
- ↑ "Nahawun Hausa". Rumbun ilimi.com.ng. Archived from the original on 11 August 2019. Retrieved 13 December 2021.