Ɗaɗɗoya
Ɗaɗɗoya (Ocimum basilicum[1][2])Doddoya (Scent Leaf): Wannan ganye da akafi amfani dashi a miya ko a dafa-duka domin karin kamshin abinci, yana da matukar amfani ga lafiya. Binciken masana kayan abinci da na ganyaye da dama bai nuna illar wannan ganye ba ga lafiya,
Ɗaɗɗoya | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Lamiales (en) |
Dangi | Lamiaceae (en) |
Genus | Ocimum (en) |
jinsi | Ocimum basilicum Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | basil (en) |
Sai dai ma nuni ga amfanin da zai iya yi wa mutane masu farfadiya da hawan jini.
Muna da magunguna daban-daban daban na cututtuka daban.