Ɓangaren kare muhalli na gwamnati

Ministan muhalli (wani lokaci ministan muhalli ko sakataren muhalli) mukamin majalisar zartarwa ne da aka dorawa alhakin kare muhalli da inganta namun daji.Yankunan dake da alaƙa da ayyukan ministar muhalli sun dogara da bukatun ƙasashe ko jihohi.

Ɓangaren kare muhalli na gwamnati
position (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na minista
Organization directed by the office or position (en) Fassara Jerin Ma'aikatun Muhalli
Yadda ake kira mace ministra de medi ambient, Umweltministerin, ministrica za okolje da міністарка навакольнага асяродзьдзя
Yadda ake kira namiji Umweltminister da міністар навакольнага асяродзьдзя
Secretary Kerry Shakes Hands With Pakistani Climate Change Secretary Sved Abu Ahmed Akif Before Their Meeting in Kigali
Secretary Kerry and EPA Administrator McCarthy Meet With Pakistani Climate Change Secretary Sved Abu Ahmed Akif in Kigali

Ministan muhalli na farko a duniya shi ne dan siyasar Birtaniya Peter Walker daga jam'iyyar Conservative. An nada shi a shekara ta Dari tara da saba'in (1970).

Manazarta

gyara sashe

Duba sauran abubuwa

gyara sashe
  • Jerin sunayen ministocin muhalli
  • Dukkan shafin dake dauke da ministan my Hali