Ángel Correa
Ángel Correa (an haifeshi ranar 9 ga watan Maris, 1995) dan wasa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa na gaba na dama kona hagu. Dan kasar Ajentina, wanda ke taka leda a kungiyar kwallan kafa ta Atletico Madrid a kasar Sipaniya[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Primer Equipo 2022–2023 Atlético de Madrid"