Abdullahi ya kasance daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad (s.a.w).

Abdullahi ɗan Amr ɗan al-as
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 595 (Gregorian)
Mutuwa Fustat (en) Fassara, 684 (Gregorian)
Ƴan uwa
Mahaifi 'Amr ibn al-'As
Mahaifiya Rita bint Munàbbih
Ahali Muhammad ibn Amr ibn al-'As (en) Fassara
Karatu
Harsuna Siriyanci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a scientist (en) Fassara, muhaddith (en) Fassara da rawi (en) Fassara
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Musulunci

mutuwa gyara sashe

Abdullahi ya rasu a farkon shawwal,shekara ta arbain da ukku ko arbain da daya bayan hijirar Manzon Allah[1]

Manazarta gyara sashe