Zaure Wani sashe ne na gida Wanda ake fara gani kafin shiga cikin tsakar gida. Zaure yakan Zama wuri na farko da ake tarban baki kafin a shigar da su cikin kuryan gida.

Manazarta gyara sashe