Zare
Zare wani silili ne mai laushi wanda ake amfani dashi wajen ɗinka kayan sakawa, kama daga hula, tufafi, takalmi da kuma kayan amfanin masarufi.
Nau'in zare gyara sashe
Zare ya kasu kashe kashe, ya danganta da abunda za'ayi amfani dashi, akwai zarurika kaman haka:
- Zaran lilo
- Zaran Kaba
Amfani gyara sashe
Ana amfani da zare wajen yin dinki kayan sakawa, kama daga hula, takalmi, tufafi, kayan daki, da daisauran su.