Vietnam (lafazi: /viyetenam/) ko Jamhuriyar gurguzu na Vietnam ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Vietnam tana da yawan fili kimanin murabba'in kilomita 331,231km^2. Vietnam na da yawan jama'a 94,569,072, bisa ga kidayar shekarar 2016. Babban birnin Vietnam, Hanoi ne.

Vietnam
Việt Nam (vi)
Flag of Vietnam (en) Emblem of Vietnam (en)
Flag of Vietnam (en) Fassara Emblem of Vietnam (en) Fassara


Take Tiến quân ca (en) Fassara

Kirari «Độc lập – Tự do – Hạnh phúc»
«Independence – Freedom – Happiness»
«Независимост - свобода - щастие»
«Annibyniaeth – Rhyddid – Hapusrwydd»
Suna saboda Nanyue (en) Fassara
Wuri
Map
 16°N 108°E / 16°N 108°E / 16; 108

Babban birni Hanoi
Yawan mutane
Faɗi 96,208,984 (2019)
• Yawan mutane 290.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Vietnamese (en) Fassara
Addini Buddha, Katolika, Protestan bangaskiya, Caodaism (en) Fassara da Hòa Hảo (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Southeast Asia (en) Fassara da Mainland Southeast Asia (en) Fassara
Yawan fili 331,690 km²
Wuri mafi tsayi Fansipan (en) Fassara (3,143 m)
Wuri mafi ƙasa South China Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Đại Việt (en) Fassara
1804 ↔ 14 ga Faburairu, 1839Suna
2 Satumba 1945Declaration of independence (en) Fassara
2 ga Yuli, 1976Political union (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati unitary state (en) Fassara, single-party system (en) Fassara da jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of Vietnam (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly of Vietnam (en) Fassara
• President of Vietnam (en) Fassara Võ Văn Thưởng (en) Fassara (2 ga Maris, 2023)
• Prime Minister of Vietnam (en) Fassara Phạm Minh Chính (en) Fassara (5 ga Afirilu, 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 366,137,590,718 $ (2021)
Kuɗi Vietnamese đồng (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .vn (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +84
Lambar taimakon gaggawa 113 (en) Fassara, 115 (en) Fassara da 114 (en) Fassara
Lambar ƙasa VN
Wasu abun

Yanar gizo vietnam.gov.vn
bakin ruwan
Wani manoni

Vietnam ta samu yancin kanta a shekarar 1945.

Babban Sakatare na jam'iyyar gurguzun Vietnam Nguyễn Phú Trọng ne daga 2011. Shugaban Vietnam Trần Đại Quang ne daga shekarar 2016. Firaministan Vietnam Nguyễn Xuân Phúc ne daga 2016.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

masinci a bakin rafin