Vernors wani nau'in ginger ale ne na Amurka mallakar Keurig Dr Pepper wanda James Vernor,masanin magani daga Detroit ya fara aiki a 1866.