Smshika
Barka da zuwa! gyara sashe
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Sadammuhammad11234! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.Em-mustapha talk 15:58, 11 Satumba 2021 (UTC)
Hatsarin dumamar yanayi gyara sashe
Asalam @Sadammuhammad11234, da fatan kana lafiya. Wannan mukalar Hatsarin dumamar yanayi tana dauke da gyrarraki da dama ta yadda ba a iya fahimtar ta yadda ya dace. Saboda haka tana bukatan a inganta ta matuka. Musamman tunda kai ka fassara ta ya kamata ace ka kwatanta ta da ainihin mukalar ta Turanci. Zamuyi mata alamar gogewa sannan zuwa wani dan lokaci idan ba'a gyara ba zamu goge shafin. Nagode
Patroller>> 08:00, 14 Satumba 2023 (UTC)
- wslm, nagode, sosai admin zanyi kokari na kara ingatata daidai yanda zan eya Sadammuhammad11234 (talk) 10:11, 14 Satumba 2023 (UTC)
Lura da Fassara (Musamman na taken mukalai) gyara sashe
Aslm @Sadammuhammad11234.. Dan AlLah a rika lura da take (title) na shafuka ta yadda zasu bada ma'ana. Taken wannan shafin Yanayin yanayin duniya wanda a Turance Global surface temperature ba yi ba - Yanayin bisashe na Duniya ko Yanayin wurare na duniya... Patroller>> 08:18, 14 Satumba 2023 (UTC)
- Wslm admin enah godeya zan dinga lura daedae gwargwadon yanda zan eya Sadammuhammad11234 (talk) 10:13, 14 Satumba 2023 (UTC)
saka bayanai akan mukalar "Monty Noble" gyara sashe
@Sadammuhammad11234, barka da safiya.. naga kaine ka kirkira mukalar Monty Noble, amma baka rubuta komai acikinta ba, yakamata mu ringa kokarin inganta ayyukanmu.Saifullahi AS (talk) 05:29, 17 Nuwamba, 2023 (UTC)
Neman Qarin Bayani gyara sashe
Assalamu alaykum @Smshika. Naga ka goge mini edits nawa dana yi a shafin Kudancin Ostiraliya, wanda bansan dalilin yin hakan ba. Da nayi nisa da yin edits din, amma yanzun ka mayar mini dashi farko. Don Allah ko zan iya sanin wannan dalilin ko kuskure kayi? @Uncle Bash007 na gode da saka templates da kayi. Amma kuma bansan ko kasan dalili undoing na edits na da @Smshika yayi ba.
Nagode.
Yahuzaishat (talk) 06:18, 4 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Wa`alaikumu salam @Yahuzaishat ni ba admin ba tayaya zan gogema muƙalanka, ? Smshika (talk) 07:27, 4 ga Janairu, 2024 (UTC)
- Just seeing this. Hope you have sorted the issue. Share the page so that I can confirm the issue.
- best Patroller>> 12:54, 17 ga Afirilu, 2024 (UTC)
Gogewa gyara sashe
Barka da aiki @Smshika, naga kana ƙirƙirar maƙaloli na Disambiguation wanda ba maƙalolin Wikipedia ne ba. Su wadannan mahaɗu ne da suka haɗa Shafukan Wikipedia masu kamceceniya da suna ɗaya. Duba ƙarin bayani a Nan. Ka sani ana kirkirar irin wadannan shafukan ne kaɗai idan ya kasance akwai shafukan Wikipedia masu kamceceniyar suna. Sabo da haka zan goge dukkan shafukan mahaɗa wato Disambiguation Page da ka ƙirƙira ba bisa ka'ida ba. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:09, 23 ga Faburairu, 2024 (UTC)