Turai,ko kuma Yurof (da Turanci, Europe). Yurof nahiya ce, kuma an santa da wani ɓangare na Yureshiya, ɗaukacinta tana. Arewacin Hemisfira kuma kusan duka a cikin Gabashin Hemisfira.Ta ƙunshi mafiyammacin feninsulolin Yureshiya,[1] tana raba Landmass na nahiya ta Afro-Yureshiya da duka Asiya da Afirka. Ta yi iyaka da Tekun Aktic daga arewa, da tekun Atlantika daga yamma, da Tekun Meditaraniya daga kudu da kuma Asiya daga gabas. Yawanci ana ɗaukar Yurofa a matsaya cirarra daga Asiya ta dalilin watershed na tsaunukan Ural, da Rafin Ural, da Tekun Kasfiyan, da Greater Caucasus, da Baƙin Teku da kuma hanyoyin ruwan Turkish Straits.[2] ko da yake mafi yawancin iyakar kan ƙasa ta ke, Kusan do da yaushe dai ita Yurofa ana ganinta a matsayin Nahiya mai zaman kanta saboda girmanta da kuma nauyin tarihinta da tsab'iunta.

Turai
General information
Gu mafi tsayi Mount Elbrus (en) Fassara
Yawan fili 10,186,000 km²
Suna bayan Europa (en) Fassara
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 48°41′27″N 9°08′26″E / 48.690959°N 9.14062°E / 48.690959; 9.14062
Bangare na Eurasia (en) Fassara
Ostfeste (en) Fassara
Duniya
Kasa no value
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Northern Hemisphere (en) Fassara
To European Union logo
kudi
Mata masu wasa

Ƙasashen Turai. gyara sashe

Sunan Kasa da tutar ta [3] Iyaka
(km²)
Mutunci
(1 July, 2002 est.)
baban birne wurin zama
Gabascin Turai:
  Belarus 207,600 10,335,382 Belarus Minsk
  Bulgairiya 110,910 7,322,858 Bulgaria Sofia
  Hungariya 93,030 9,956,108 Hungary Budapest
  Kazech 78,866 10,228,744 Czech Republic Prag
  Moldufiniya 33,843 4,320,490 Moldova Chişinău
  Poland 312,685 38,518,241 Poland Warsaw
  Rash 3,960,000 106,037,143 Rasha Moscow
  Romainiya 238,391 22,276,056 Romania Bucharest
  Slofakiya 48,845 5,447,502 Slovakia Bratislava
  Ukraniya 603,700 46,299,862 Ukraine Kiev
Arewacin Turai:
  Åland 1,552 26,008 Åland Mariehamn
  Birtaniya 244,820 59,201,000 United Kingdom Lunnainn
  Denmark 43,094 5,368,854 Denmark Copenhagen
  Finland 336,593 5,157,537 Finland Helsinki
  Guernsey 78 64,587 Guernsey St Peter Port
  Iceland 103,000 307,261 Iceland Reykjavík
  Ireland 70,280 4,234,925 Republic of Ireland Baile Átha Cliath
  Istoniya 45,226 1,415,681 Estonia Tallinn
  Laitfiya 64,589 2,366,515 Latvia Riga
  Lithuania 65,200 3,601,138 Lithuania Vilnius
  Jersey 116 89,775 Jersey Saint Helier
  Norway 324,220 4,525,116 Norway Oslo
  Svalbard ko Jan Mayen 62,049 2,868 Svalbard agus Eilean Jan Mayen Longyearbyen
  Sweden ko Swidi 449,964 9,090,113 Sweden Stockholm
  Tsibirin Feroe) 1,399 46,011 Faroe Islands Tórshavn
  Tsibirin Man 572 73,873 Isle of Man Doolish
Kudancin Turai:
  Albaniya 28,748 3,600,523 Albania Tirana
  Andorra 468 68,403 Andorra Andorra la Vella
  Bosnia da Herzegovina 51,129 4,552,198 Bosnia and Herzegovina Sarajevo
  Gibraltar 5.9 27,714 Gibraltar Gibraltar
  Girka 131,940 10,706,290 Greece An Àithne
  Ispaniya 498,506 40,077,100 Spain Madrid
  Italiya 301,230 58,147,733 Italy An Ròimh
  Kroatiya 56,542 4,493,312 Croatia Zagreb
  Malta 316 397,499 Malta Valletta
  Masadoiniya ta Arewa 25,333 2,055,915 Republic of North Macedonia Skopje
  Montenegro 13,812 684,736 Montenegro Podgorica
  Portugal 91,568 10,084,245 Portugal Lisbon
  San Marino 61 27,730 San Marino San Marino (baile)
  Serbiya 88,361 10,147,398 Serbia Belgrade
  Sloveniya 20,273 2,009,245 Slovenia Ljubljana
  Vatican 0.44 900 Vatican City Vatican City
Yammacin Turai:
  Austriya 83,858 8,169,929 Austria Vienna
  Beljik 30,510 10,274,595 Belgium Brussels
  Faransa 547,030 59,765,983 France Paris
  Holand 41,526 16,318,199 Netherlands Amsterdam
  Jamus 357,021 83,251,851 Germany Berlin
  Liechtenstein 160 32,842 Liechtenstein Vaduz
  Luksamburg 2,586 448,569 Luxembourg Luksamburg
  Monaco 1.95 31,987 Monaco Monaco
  Switzerland 41,290 7,301,994 Switzerland Bern
Tsakiyar Asiya:
  Kazakhstan 150,000 600,000 Kazakhstan Astana
Asiya
  Azerbaijan 39,730 4,198,491 Azerbaijan Baku
  Georgiya 49,240 2,447,176 Gruisia Tbilisi
  Turkiyya 24,378 (a Turai) 11,044,932 (a Turai) Turkiyya Ankara
Mutunci 10,176,246 709,608,850

Mazanarta gyara sashe

  1. "Europe". Encyclopædia Britannica.
  2. National Geographic Atlas of the World (7th ed.). Washington, DC: National Geographic. 1999. ISBN 978-0-7922-7528-2. "Europe" (pp. 68–69); "Asia" (pp. 90–91): "A commonly accepted division between Asia and Europe ... is formed by the Ural Mountains, Ural River, Caspian Sea, Caucasus Mountains, and the Black Sea with its outlets, the Bosporus and Dardanelles."
  3. Continental regions as per UN categorisations/map