Tsana tsohuwar Riga ce ta mata da al'ummah lala Dake gundumar gombi ke anfani da ita.

Al'ummah lala, na zaune ne a kasar gargajiya ta jihohin Adamawa da borno Dake arewa maso gabacin najeriya.

Suna zaune a cikin karkara ne,inda galibin mutanen ke yin noma da kiwon dabbobi.

Noma dai itace babba sana'ar da Al"ummar karamar hukumar gombi keyi,tare da noma irin su: gero,da dawa,da alkama,da masara da ake nomawa a yankin