@&>~¤\`^ gyara sashe

Ehh" to kusan hakan ne. Amma da gyara" yawancin idan kaji ance" an yiwa wata yarinya fyaɗe to da yardan ta. Idan an kama sune ba bisa san zuciyar suba kawai sai ta ƙala masa iya shi kaɗai dan ita kuɓuta daga zargin da mutane ke masu. Kuma tabbacin hujjana akan cewa" mata sun fi maza iskanci saboda na miji baida wasu abubuwan jan hankali kamar mace yawancin mata su da kansu suke sayar da mutuncin kansu. Hujjana akan cewa" mata sunfi maza iskanci shine faɗar ubangiji (s w t) cewa" AZZANIYATU WAZ ZANII. Wato anan zamu fahimci mata sun fi iskanci saboda su aka fara ambata. Sai da aka fara cewa" MAZINACIYA & MAZINACI. Wannan itace babbar hujja akan cewa mata sunfi maza iskanci. Da dai ta ɓangaren taurin kai. Shine wannan Tabbas maza ne gaba da mata sosai ba kaɗan ba. Saboda faɗar ubangiji ce" ASSARIQU WAS SARIQATU. Anan ma zamu fahimci maza ne suka fi mata taurin kai idan bangaren sata ne da ire-iren su. Wannan ba makawa maza sunfi mata. Amma ni bazan taɓa yarda da cewa maza sune suka fi mata iskanci ba wlh. Wsslm

Ku dawo shafin Fyaɗe a Najeriya.